Kasar India Ta Musanta Zargin Tabarbarewar Addini A Kasar
Accessibility links Koma Ga Cikakken Labari [#content] Koma Ga Babbar Kofa Koma Ga Bincike Search Search Harsuna Na Baya Na Gaba 0 Labari da Dumi-Duminsa Na Baya Na Gaba 0 Kai Tsaye Sauran Duniya Kasar India Ta Musanta Zargin Tabarbarewar Addini A Kasar Mayu 04, 2016 Abubakar Jinaidu Rarraba Nuna wa mutane akan Facebook Nuna wa mutane akan Twitter Nuna wa mutane akan Google+ Tura Ga Aboki ta Email See comments Ma’aikatar harkokin wajen India ta ce ba ta yarda da wannan rahoton ba WASHINGTON, DC — Kasar India ta musanta zargin da wata hukumar ta Amurka ta yi akan cewa ‘yan cin addini ya tabarbare a kasar. Hukumar ta Amurka, akan ‘yancin addini ta kasa-da-kasa da ake kira USCIRF a takaice, kwanan nan ta fadi cewa mutunta addinan juna ya tabarbare kuma muzanta ‘yancin addini ya karu a kasar ta India a cikin shekarar da ta gabata. Ma’aikatar harkokin wajen India ta ce ba ta yarda da wannan rahoton ba, wanda ta ce bai nuna akwai fahimtar kasar ba, da al’ummarta da kuma kundin tsarin mulkinta. India kasa ce mai jinsina da yawa wadda aka kafa ta akan turbar dimokaradiyya mai karfi. Kundin tsarinmulkin kasar ya yarda da kare ‘yancin bi’adama a kasar, ciki har da ‘yancin addini, a cewar mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Vikas Swarup. Rahoton na hukumar USCIRF ya fadi cewa tsirarun al’ummar kasar musamman Kirstoci, da Musulmai, da mabiya addinin Sikh, sun fuskanci cin zarafi, muzanci da tashin hankali lokuta dayawa, yawancin kuma a hannun kungiyoyin mabiya addinin Hindu na kasar. Related A Tsohuwar Gwamnatin Da Ta Gabata An Sace Dala Miliyan 15 - inji Osinbajo Ranar Bukin Yancin Yan Jarida Ta Duniya Farmakin ISIS kan kurdawa a Iraqi ya halaka jami'in sojin Amurka daya PDP ta kira gwamnatin APC dake mulkin Najeriya ta sake salon tafiya Ministocin harkokin wajen kasashe uku sun tattauna akan matsalar ta'adanci a yankin Sahel Matasa 'yan koren 'yan siyasa na korafi da rashin samun wurin dafawa bayan zabe Shugaban Kasar Kamaru Poul Biya Ya Fara Ziyarar Aiki A Najeriya You might like also Sauran Duniya Isra’ila Ta Kara Yawan Ministocin A Gwamnatin Hadin Guiwa Sauran Duniya Kasashen Masu Amfani Da Kudin Euro Sun Cimma Gagarumar Nasara Sauran Duniya Haibatullah Akhunzada Shine Shugaban Taliban Sauran Duniya Masu Zanga-Zanga Sun Fusata Da Donald Trump A Jihar New Mexico Najeriya Da Mai Gwamnan Ekiti Ya Dogara Akan Hana Fulani Kiwo Afirka Ba Zasuyi Kasa A Guiwa Ba Wajen Tabbatar Da Tsaron Show comments Loading comments... Back to top Biyo Mu Shirye-Shirye Shirin Safe Shirin Hantsi Shirin Rana Shirin Dare Yau Da Gobe Taskar VOA VOA Hausa Najeriya Afirka Sauran Duniya Kiwon Lafiya Labarai a Takaice Rumbun Hotuna VOA60 Afirka VOA60 Duniya Bidiyo News in English Musamman Rahoto Sauyin Yanayi Yana Yin Mummunar Illa Ga Muhalli A Kasashenmu USA Votes 2016 Matsalolin Arewacin Najeriya Jini, Hawaye da Fargaba a Daular El-Kanemi Taron Majalisar Dinkin Duniya YALI Fellowship Zaben Najeriya 2015 Shugaba Buhari Zai Ziyarci Shugaba Obama Labarin Soja Cutar Ebola Nelson Mandela 1918-2013 VOA Africa Afaan Oromoo Amharic English Kinyarwanda Kirundi Ndebele Portuguese Shona Somali Swahili Tigrigna Zimbabwe XS SM MD LG