‘Yan Sandan Faransa Sun Yi Amfani Da Barkonon Tsohuwar Akan Masu
Accessibility links Koma Ga Cikakken Labari [#content] Koma Ga Babbar Kofa Koma Ga Bincike Search Search Harsuna Na Baya Na Gaba 0 Labari da Dumi-Duminsa Na Baya Na Gaba 0 Kai Tsaye Sauran Duniya ‘Yan Sandan Faransa Sun Yi Amfani Da Barkonon Tsohuwar Akan Masu Zanga-Zanga Mayu 04, 2016 Abubakar Jinaidu Rarraba Nuna wa mutane akan Facebook Nuna wa mutane akan Twitter Nuna wa mutane akan Google+ Tura Ga Aboki ta Email See comments Akalla ‘yan gudun hijira 150 ne suka mamaye makarantar Jean Jaures WASHINGTON, DC — ‘Yan sandan Faransa sun yi amfani da barkonon tsohuwar akan masu zanga-zanga yayinda jami’ai ke kwashe ‘yan gudun hijira daga wata makarantu a birnin Paris, inda suka fake makonni da yawa da suka wuce. Akalla ‘yan gudun hijira 150 ne suka mamaye makarantar Jean Jaures dake arewa maso gabashin birnin Paris a lokacin da ake gyaran makarantar. A yau laraba ne ‘yan sanda suka je makarantar suka kuma tilsta masu tashi. Wadanda ke cikin ginin makarantar sun toshe kofofinta yayinda masu zanga-zanga su ka nemi su hana kowa shiga daga waje. Shugaban 'yansandan birnin na Paris , Michel Cadot, ya tabbatarwa kamfanin dillancin labara AP cewa jami’an tsaro sunyi amfani da barkonon tsohuwar don korar masu zanga-zangar da ke kan hanyarsu. Cadot ya ce a kwashe ‘yan gudun hijirar zuwa wasu cibiyoyi kuma an basu shawarar su neman alfarmar mafakar zama a kasar. A halin da ake ciki kuma, ta yiwu a tilastawa kasashen tarayyar Turai su biya tara in har suka ki yarda su karbi ‘yan gudun hijirar da suka kwararo cikin nahiyar , suna neman mafaka. Related A Tsohuwar Gwamnatin Da Ta Gabata An Sace Dala Miliyan 15 - inji Osinbajo Ranar Bukin Yancin Yan Jarida Ta Duniya Kungiyoyin Kwadago Kan Neman Gwamnatin Najeriya Ta Kara Mafi Karancin Albashi Dokar Yadda Za’a Gudanar Da Wa’azi A jihar Kaduna Na Gaban Majalisar Jihar Shugaba Obama yace tun ranar da ya kama mulki ya kuduri aniyar kashe Osama Bin Laden Trump ne ke kan gaba a jihar Indiana a zaben fidda gwani na Republican 'Yan Shi'a sun janye zanga zangarsu a Bagdaza You might like also Sauran Duniya Isra’ila Ta Kara Yawan Ministocin A Gwamnatin Hadin Guiwa Sauran Duniya Kasashen Masu Amfani Da Kudin Euro Sun Cimma Gagarumar Nasara Sauran Duniya Haibatullah Akhunzada Shine Shugaban Taliban Sauran Duniya Masu Zanga-Zanga Sun Fusata Da Donald Trump A Jihar New Mexico Najeriya Da Mai Gwamnan Ekiti Ya Dogara Akan Hana Fulani Kiwo Afirka Ba Zasuyi Kasa A Guiwa Ba Wajen Tabbatar Da Tsaron Show comments Loading comments... Back to top Biyo Mu Shirye-Shirye Shirin Safe Shirin Hantsi Shirin Rana Shirin Dare Yau Da Gobe Taskar VOA VOA Hausa Najeriya Afirka Sauran Duniya Kiwon Lafiya Labarai a Takaice Rumbun Hotuna VOA60 Afirka VOA60 Duniya Bidiyo News in English Musamman Rahoto Sauyin Yanayi Yana Yin Mummunar Illa Ga Muhalli A Kasashenmu USA Votes 2016 Matsalolin Arewacin Najeriya Jini, Hawaye da Fargaba a Daular El-Kanemi Taron Majalisar Dinkin Duniya YALI Fellowship Zaben Najeriya 2015 Shugaba Buhari Zai Ziyarci Shugaba Obama Labarin Soja Cutar Ebola Nelson Mandela 1918-2013 VOA Africa Afaan Oromoo Amharic English Kinyarwanda Kirundi Ndebele Portuguese Shona Somali Swahili Tigrigna Zimbabwe XS SM MD LG