Below is the text of the page https://www.voahausa.com/a/3315063.html stored 2016-05-26 by archive.org.ua. The original page over time could change. View as original html

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ogun Ta Ceto Tsohuwar Ministan Ilimi

Accessibility links Koma Ga Cikakken Labari [#content] Koma Ga Babbar Kofa Koma Ga Bincike Search Search Harsuna Na Baya Na Gaba 0 Labari da Dumi-Duminsa Na Baya Na Gaba 0 Kai Tsaye Najeriya Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ogun Ta Ceto Tsohuwar Ministan Ilimi Mayu 04, 2016 Abubakar Jinaidu Rarraba Nuna wa mutane akan Facebook Nuna wa mutane akan Twitter Nuna wa mutane akan Google+ Tura Ga Aboki ta Email See comments Babu tabbacin cewa an biya kudin fansa ga wadanda suka yi garkuwa da wannan tsohuwar Minista WASHINGTON, DC — Bayan data shafe kwanaki a hannun masu garkuwa da mutane domin kudin fansa, Rundunar ‘yan Sandan jihar Ogun, ta ceto tsohuwar Ministan Ilimi Mrs. Iyabode Anisoluwa, wanda ta shafe kwanaki bakwai a hannun masu garkuwa ta ita. Sai dai kawo yanzu kakakin rundunar ‘yan Sandan jihar Lagos, Sufritanda Dolopo Badmus, shima ya bayyana cewa rundunar ta kama wani mutun da ake zargin shine ya shirya batun sace tsohuwar Ministan a jihar ta Ogun, wanda kuma aka kama shi a babban fillin jirgin saman Murtala Muhammad dake Lagos, akan hanyarsa ta zuwa Dubai. Satar mutane dai ba sabon abu bane a tarayyar Najeriya, Alhaji Abubakat Ibrahim Dande, shugaban kungiyar Fulani na Jamnati Fulbe, rashen jihar Ogun ya baya cewa Fulani ma basu tsira ba da sace sacen jama’a da ake yi inda kuma ake tilasta masu biyan diyya wanda hakkan kan sa su sayarda kadarorinsu kama daga Shanu da abinda suka mallaka. Kafin dai rundunar ‘yan Sandan jihar ta Ogun ta bayana ceto ita wannan tsohowar minister da aka yi garkuwa da ita tun da farko sai data yi shelar bada lada har Naira miliyan biyar ga duk wani labari da ya kai ga gano Ministar da akayi garkuwa da ita kawo yanzu dai babu tabbacin cewa an biya kudin fansa ga wadanda suka yi garkuwa da wannan tsohuwar Minista suka nema, na kusan Naira miliyan dari biyu. Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ogun Ta Ceto Tsohuwar Ministan Ilimi - 3'06" (3:07) ▶ 00:00 /3:07 ▶ Shiga Kai Tsaye 128 kbps 384 kbps 32 kbps Pop-out player Related Jami'an Kenya sun kama mai ginin da ya rushe ya hallaka mutane Direbobin tankokin dakon man fetur na barazanar shiga yajin aiki Dokar Yadda Za’a Gudanar Da Wa’azi A jihar Kaduna Na Gaban Majalisar Jihar Shugaba Obama yace tun ranar da ya kama mulki ya kuduri aniyar kashe Osama Bin Laden Trump ne ke kan gaba a jihar Indiana a zaben fidda gwani na Republican Amurka da Rasha su daidaita lamura tsakaninsu a yankin Baltics -Admiral Richardson 'Yan Shi'a sun janye zanga zangarsu a Bagdaza You might like also Sauran Duniya Isra’ila Ta Kara Yawan Ministocin A Gwamnatin Hadin Guiwa Sauran Duniya Kasashen Masu Amfani Da Kudin Euro Sun Cimma Gagarumar Nasara Sauran Duniya Haibatullah Akhunzada Shine Shugaban Taliban Sauran Duniya Masu Zanga-Zanga Sun Fusata Da Donald Trump A Jihar New Mexico Najeriya Da Mai Gwamnan Ekiti Ya Dogara Akan Hana Fulani Kiwo Afirka Ba Zasuyi Kasa A Guiwa Ba Wajen Tabbatar Da Tsaron Show comments Loading comments... Back to top Biyo Mu Shirye-Shirye Shirin Safe Shirin Hantsi Shirin Rana Shirin Dare Yau Da Gobe Taskar VOA VOA Hausa Najeriya Afirka Sauran Duniya Kiwon Lafiya Labarai a Takaice Rumbun Hotuna VOA60 Afirka VOA60 Duniya Bidiyo News in English Musamman Rahoto Sauyin Yanayi Yana Yin Mummunar Illa Ga Muhalli A Kasashenmu USA Votes 2016 Matsalolin Arewacin Najeriya Jini, Hawaye da Fargaba a Daular El-Kanemi Taron Majalisar Dinkin Duniya YALI Fellowship Zaben Najeriya 2015 Shugaba Buhari Zai Ziyarci Shugaba Obama Labarin Soja Cutar Ebola Nelson Mandela 1918-2013 VOA Africa Afaan Oromoo Amharic English Kinyarwanda Kirundi Ndebele Portuguese Shona Somali Swahili Tigrigna Zimbabwe XS SM MD LG