Below is the text of the page https://www.voahausa.com/a/3305529.html stored 2016-05-26 by archive.org.ua. The original page over time could change. View as original html

Akalla Mutane 7 Sun Mutu Sanadiyar Harin Kunar Wake A Arewa Maso

Accessibility links Koma Ga Cikakken Labari [#content] Koma Ga Babbar Kofa Koma Ga Bincike Search Search Harsuna Na Baya Na Gaba 0 Labari da Dumi-Duminsa Na Baya Na Gaba 0 Kai Tsaye Sauran Duniya Akalla Mutane 7 Sun Mutu Sanadiyar Harin Kunar Wake A Arewa Maso Yammacin Bursa A Kasar Turkiyya Afrilu 27, 2016 Abubakar Jinaidu Rarraba Nuna wa mutane akan Facebook Nuna wa mutane akan Twitter Nuna wa mutane akan Google+ Tura Ga Aboki ta Email See comments Hukumomi sun ce wata mace ce ta tarwatsa kanta kusa da babban masallacin birnin, WASHINGTON, DC — Wani harin kunar bakin wake ya raunata akalla mutane 7 a arewa maso yammacin birnin Bursa da ke kasar Turkiyya, sannanen wurin da masu yawon bude ido ke kai ziyara. Hukumomi sun ce wata mace ce ta tarwatsa kanta kusa da babban masallacin birnin, ita ma ta sheka lahira. Nan take dai ba’a sami wanda ya dauki alhakin kai harin ba. Kasar Turkiyya ta sha samun hare-hare cikin shekarar nan, ciki har da wasu guda biyu a Istanbul, birni mafi girma a kasar, wanda ‘yan kungiyar ISIS suka dauki alhaki kai shi, sannan kuma sai wasu hare-haren guda biyu da aka kai a Ankara, shi kuma ‘yan kungiyar mayakan sa-kan kurdawa ne suka dauki alhakin kai shi. Haka kuma wata kungiya ta masu tsattsauran ra’ayin addini ita ma ta kaddamar da wasu hare-hare, yawancin akan ‘yan sanda da jami’an tsaro. Related Yawan mayakan ISIS dake shiga Iraqi da Syria ya ragu ainun Jami'an Nijar sun kama wasu da suka yi kokarin safarar mutane zuwa Algeria Sha da fataucin miyagun kwayoyi na addabar kasashe masu tasowa Wasu manoman rani sun zargi gwamnatin Borno da datse masu ruwa Najeriya ta dauki matakin tsaftace labaran da kafofin sadarwan zamani ke yadawa-IBB Barayin shanu sun rikide zuwa barayin mutane a jihar Kaduna You might like also Sauran Duniya Isra’ila Ta Kara Yawan Ministocin A Gwamnatin Hadin Guiwa Sauran Duniya Kasashen Masu Amfani Da Kudin Euro Sun Cimma Gagarumar Nasara Sauran Duniya Haibatullah Akhunzada Shine Shugaban Taliban Sauran Duniya Masu Zanga-Zanga Sun Fusata Da Donald Trump A Jihar New Mexico Najeriya Da Mai Gwamnan Ekiti Ya Dogara Akan Hana Fulani Kiwo Afirka Ba Zasuyi Kasa A Guiwa Ba Wajen Tabbatar Da Tsaron Show comments Loading comments... Back to top Biyo Mu Shirye-Shirye Shirin Safe Shirin Hantsi Shirin Rana Shirin Dare Yau Da Gobe Taskar VOA VOA Hausa Najeriya Afirka Sauran Duniya Kiwon Lafiya Labarai a Takaice Rumbun Hotuna VOA60 Afirka VOA60 Duniya Bidiyo News in English Musamman Rahoto Sauyin Yanayi Yana Yin Mummunar Illa Ga Muhalli A Kasashenmu USA Votes 2016 Matsalolin Arewacin Najeriya Jini, Hawaye da Fargaba a Daular El-Kanemi Taron Majalisar Dinkin Duniya YALI Fellowship Zaben Najeriya 2015 Shugaba Buhari Zai Ziyarci Shugaba Obama Labarin Soja Cutar Ebola Nelson Mandela 1918-2013 VOA Africa Afaan Oromoo Amharic English Kinyarwanda Kirundi Ndebele Portuguese Shona Somali Swahili Tigrigna Zimbabwe XS SM MD LG