Below is the text of the page https://www.voahausa.com/a/3305207.html stored 2016-05-26 by archive.org.ua. The original page over time could change. View as original html

An Sasanta Fada Ya Kare A Taraba Da Adamawa

Accessibility links Koma Ga Cikakken Labari [#content] Koma Ga Babbar Kofa Koma Ga Bincike Search Search Harsuna Na Baya Na Gaba 0 Labari da Dumi-Duminsa Na Baya Na Gaba 0 Kai Tsaye Najeriya An Sasanta Fada Ya Kare A Taraba Da Adamawa Afrilu 27, 2016 Abubakar Jinaidu Rarraba Nuna wa mutane akan Facebook Nuna wa mutane akan Twitter Nuna wa mutane akan Google+ Tura Ga Aboki ta Email See comments Dattawan Shomo da na Wurkum sun tattauna domin kawo karshen wannan tashin hankalin WASHINGTON, DC — Yayin da hankula suka fara kwantawa biyo bayan tashin hakalin da akayi a tsakanin al’umar Wurkum da Shomo, a kananan hukumomin Karim Lamido da Lau, lamarin da ya kai aka sami hasarar rayuka da kuma kona fiye da gidaje dubu daya. Yanzu haka dai al’umomin wadannan kananan hukumomi sun sasanta, biyo bayan wani taron sulhu da aka gudanar inda daga bisani suka fitar da sanarwa na hadin guiwa na yafewa juna. Hon. Tanko, na bangaren Wurkum, yace abinda ya kawo wannan takardan shine dattawan Wurkunawa ne suka ce wanna fadan basu santa ba kuma basu san inda ta fito ba kuma babnu dalilin, kuma wani mataki ne za’a dauka da gaggawa domin kawo karshen wannan fadan ana ciki haka sai sai ga dattawan Shumawa, suka ce sun zo ne da rokon cewa ayi gaggawan hada kai domin dakatar da wannan fadan. Shima dai Malam Abubakar Shomo, yace a gaskiya dattawan Shomo da na Wurkum, sun tattauna domin kawo karshen wannan tashin hankali. dattawan Shomo da na Wurkum, sun tattauna domin kawo karshen wannan tashin hankali - 4'26" (4:26) ▶ 00:00 /4:26 ▶ Shiga Kai Tsaye 128 kbps 384 kbps 32 kbps Pop-out player Related Reik Machar Ya Koma Babban Birnin Sudan Ta Kudu PDP Na Daukar Matakan Kwace Madafun Iko A Najeriya Wasu Jiga-Jigan Jam’iyyar PDP Sun Yabawa Gwamnatin Shugaba Buhari Trump na jam'iyyar Republican ya caccaki abokan hamayyarsa Firayim Ministan Canada ya tabbatar kungiyar al-Qaida ta kashen dan kasar An bindige Janar Kararuza mai ba shugaban kasar Burundi shawara A Bangladesh an kashe wani mai rajin kari hakkin 'yan luadi tare da abokinsa You might like also Sauran Duniya Isra’ila Ta Kara Yawan Ministocin A Gwamnatin Hadin Guiwa Sauran Duniya Kasashen Masu Amfani Da Kudin Euro Sun Cimma Gagarumar Nasara Sauran Duniya Haibatullah Akhunzada Shine Shugaban Taliban Sauran Duniya Masu Zanga-Zanga Sun Fusata Da Donald Trump A Jihar New Mexico Najeriya Da Mai Gwamnan Ekiti Ya Dogara Akan Hana Fulani Kiwo Afirka Ba Zasuyi Kasa A Guiwa Ba Wajen Tabbatar Da Tsaron Show comments Loading comments... Back to top Biyo Mu Shirye-Shirye Shirin Safe Shirin Hantsi Shirin Rana Shirin Dare Yau Da Gobe Taskar VOA VOA Hausa Najeriya Afirka Sauran Duniya Kiwon Lafiya Labarai a Takaice Rumbun Hotuna VOA60 Afirka VOA60 Duniya Bidiyo News in English Musamman Rahoto Sauyin Yanayi Yana Yin Mummunar Illa Ga Muhalli A Kasashenmu USA Votes 2016 Matsalolin Arewacin Najeriya Jini, Hawaye da Fargaba a Daular El-Kanemi Taron Majalisar Dinkin Duniya YALI Fellowship Zaben Najeriya 2015 Shugaba Buhari Zai Ziyarci Shugaba Obama Labarin Soja Cutar Ebola Nelson Mandela 1918-2013 VOA Africa Afaan Oromoo Amharic English Kinyarwanda Kirundi Ndebele Portuguese Shona Somali Swahili Tigrigna Zimbabwe XS SM MD LG