Below is the text of the page https://www.voahausa.com/a/3304909.html stored 2016-05-26 by archive.org.ua. The original page over time could change. View as original html

An Rabawa 'Yan Majalisun Tarayya Makudan Kudade Na Raya Mazabu

Accessibility links Koma Ga Cikakken Labari [#content] Koma Ga Babbar Kofa Koma Ga Bincike Search Search Harsuna Na Baya Na Gaba 0 Labari da Dumi-Duminsa Na Baya Na Gaba 0 Kai Tsaye Najeriya An Rabawa 'Yan Majalisun Tarayya Makudan Kudade Na Raya Mazabu Afrilu 27, 2016 Abubakar Jinaidu Ginin Majalisun Tarayyar Najeriya Rarraba Nuna wa mutane akan Facebook Nuna wa mutane akan Twitter Nuna wa mutane akan Google+ Tura Ga Aboki ta Email See comments Barnar da ‘yan majalisa keyi na hada baki da ma’aikata a ma'aikatun Gwamnati nan aiki yake WASHINGTON, DC — A yayin da ‘yan Najeriya, ke jiran fara amfani da kasafin kudin shekara ta 2016, wani dan majalisar wakilan Najeriya daga jihar Neja, Bala Faruk Bida, yace a yanzu haka akwai wasu makudan kudade da aka raba masu domin su gudanar da aiyukan raya kasa a yakunan su. Bala Faruk, ya bayyana haka ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai a Minna babbar birnin jihar Neja, yana mai cewa ‘yan Najeriya, da dama basu da labarin wadannan kudade a saboda haka yace ya zama tilas jama’a sun sawa wakilansu idanu domin ganin an yi abinda ya dace da kudaden. Yace yakamata su kamata gaskiya da adalci, ya kara da cewa “wannan kudin an ce ne akai su mazabu ne domin yiwa jama’a aiki ba kudaden sawa a aljihu bane, da yawan mutane basu jin motsin kudaden saboda haka muna sanarda ‘yan Najeriya, su tambayi ‘yan majalisar su ina nasu kason kuma mai za’ayi dashi.” Hakazalika Bala Faruk, ya baiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari, shawara akan kasafin kudin da ake jayayya akai, yana mai cewa ya karbi kasafin kudin ya rattaba hannu amma ya tabbatar an bi diddigi kasafin kudin an zartar dashi kamar yadda ya kamata, domin barnar da ‘yan majalisa keyi na hada baki da ma’aikata nan aiki yake. An Rabawa 'Yan Majalisun Tarayya Makudan Kudade Na Raya Mazabu - 3'16" (3:16) ▶ 00:00 /3:16 ▶ Shiga Kai Tsaye 128 kbps 384 kbps 32 kbps Pop-out player Related Wasu Jiga-Jigan Jam’iyyar PDP Sun Yabawa Gwamnatin Shugaba Buhari Trump na jam'iyyar Republican ya caccaki abokan hamayyarsa Firayim Ministan Canada ya tabbatar kungiyar al-Qaida ta kashen dan kasar An bindige Janar Kararuza mai ba shugaban kasar Burundi shawara A Bangladesh an kashe wani mai rajin kari hakkin 'yan luadi tare da abokinsa Shugaban Amurka Barack Obama ya kammala balaguronsa Fulani dake kewayen Abuja sun kira gwamnati ta kafa masu gandun daji da burtalin shanu You might like also Sauran Duniya Isra’ila Ta Kara Yawan Ministocin A Gwamnatin Hadin Guiwa Sauran Duniya Kasashen Masu Amfani Da Kudin Euro Sun Cimma Gagarumar Nasara Sauran Duniya Haibatullah Akhunzada Shine Shugaban Taliban Sauran Duniya Masu Zanga-Zanga Sun Fusata Da Donald Trump A Jihar New Mexico Najeriya Da Mai Gwamnan Ekiti Ya Dogara Akan Hana Fulani Kiwo Afirka Ba Zasuyi Kasa A Guiwa Ba Wajen Tabbatar Da Tsaron Show comments Loading comments... Back to top Biyo Mu Shirye-Shirye Shirin Safe Shirin Hantsi Shirin Rana Shirin Dare Yau Da Gobe Taskar VOA VOA Hausa Najeriya Afirka Sauran Duniya Kiwon Lafiya Labarai a Takaice Rumbun Hotuna VOA60 Afirka VOA60 Duniya Bidiyo News in English Musamman Rahoto Sauyin Yanayi Yana Yin Mummunar Illa Ga Muhalli A Kasashenmu USA Votes 2016 Matsalolin Arewacin Najeriya Jini, Hawaye da Fargaba a Daular El-Kanemi Taron Majalisar Dinkin Duniya YALI Fellowship Zaben Najeriya 2015 Shugaba Buhari Zai Ziyarci Shugaba Obama Labarin Soja Cutar Ebola Nelson Mandela 1918-2013 VOA Africa Afaan Oromoo Amharic English Kinyarwanda Kirundi Ndebele Portuguese Shona Somali Swahili Tigrigna Zimbabwe XS SM MD LG