Below is the text of the page https://www.voahausa.com/a/3294337.html stored 2016-05-26 by archive.org.ua. The original page over time could change. View as original html

Karo Na Biyu Kenan Shugaban 'Yan Tawayen Sudan Riek Machar Ya Ki

Accessibility links Koma Ga Cikakken Labari [#content] Koma Ga Babbar Kofa Koma Ga Bincike Search Search Harsuna Na Baya Na Gaba 0 Labari da Dumi-Duminsa Na Baya Na Gaba 0 Kai Tsaye Afirka Karo Na Biyu Kenan Shugaban 'Yan Tawayen Sudan Riek Machar Ya Ki Zuwa Juba Afrilu 20, 2016 Abubakar Jinaidu . Shugaban 'Yan Tawaye Riek Machar Rarraba Nuna wa mutane akan Facebook Nuna wa mutane akan Twitter Nuna wa mutane akan Google+ Tura Ga Aboki ta Email An sa ran Mr. Machar zai koma babban birnin kasar cikin makon nan don a kafa gwamnatin hadin guiwa WASHINGTON, DC — Kin zuwa Juba babban birnin Sudan ta kudu da shugaban ‘yan tawaye Riek Machar yayi yau Talata, karo na biyu ke nan cikin wannan makon, ka iya warware yajejeniyar zaman lafiyar da aka kulla a kasar da yaki ya daidaita. An sa ran Mr. Machar zai koma babban birnin kasar cikin makon nan don a kafa gwamnatin hadin guiwa da shi tare da shugaba Salva Kiir bayan shekaru 2 da rabi da aka kwashe ana yaki a kasar, amma amma gab da wannan hidimar Machar ya soke tafiyarsa zuwa babban birnin. Fetus Mogae, shine shugaban kungiyar kasash da ke sa ido akn yan=rjejeniyar zaman lafiyar, ya kira taron gaggwa gobe Alhamis in Allah ya kaimu a Juba tsakanin gwamnati da jami’an ‘yan tawayen du zummar shawo kan lamarin. Jakadan Amurka Mr. David Pressman, ya fada jiya Talata a lokacin da ya fito daga wan izama na kwamitin sulhun Majalira Dinkin Duniya cewa, Amurka ba ta ji dadin kasa cika alkawarin da Machar yayi ba na komawa Juba. Related An Tasa Keyar Mutane 8 Zuwa Gidan Yari Saboda Cogen Jarabawa Trump da Clinton sun lashe zaben fidda gwani a New York na shiga takarar shugaban Amurka Amurka ta kashe wani jigon ISIS a Iraqi yankin kurdawa Adadin wadanda girgizar kasa kashe a Ecuador sun haura sama da 500 Yunkurin warware rikicin kasar Syria ya samu koma baya Magoya bayan 'yan siyasa masu adawa a Nijar sun zargesu da rashin alkibla Kungiyar Boko Haram ta yiwa wasu mata auren dole a jihar Borno Batun shugabancin PDP na son kawo baraka You might like also Shirin Dare Shirin Dare Yau da Gobe Yau da Gobe Shirin Rana Shirin Rana Shirin Hantsi Shirin Hantsi Shirin Safe Shrin Safe Shirin Dare Shirin Dare Back to top Biyo Mu Shirye-Shirye Shirin Safe Shirin Hantsi Shirin Rana Shirin Dare Yau Da Gobe Taskar VOA VOA Hausa Najeriya Afirka Sauran Duniya Kiwon Lafiya Labarai a Takaice Rumbun Hotuna VOA60 Afirka VOA60 Duniya Bidiyo News in English Musamman Rahoto Sauyin Yanayi Yana Yin Mummunar Illa Ga Muhalli A Kasashenmu USA Votes 2016 Matsalolin Arewacin Najeriya Jini, Hawaye da Fargaba a Daular El-Kanemi Taron Majalisar Dinkin Duniya YALI Fellowship Zaben Najeriya 2015 Shugaba Buhari Zai Ziyarci Shugaba Obama Labarin Soja Cutar Ebola Nelson Mandela 1918-2013 VOA Africa Afaan Oromoo Amharic English Kinyarwanda Kirundi Ndebele Portuguese Shona Somali Swahili Tigrigna Zimbabwe XS SM MD LG