An Tasa Keyar Mutane 8 Zuwa Gidan Yari Saboda Cogen Jarabawa
Accessibility links Koma Ga Cikakken Labari [#content] Koma Ga Babbar Kofa Koma Ga Bincike Search Search Harsuna Na Baya Na Gaba 0 Labari da Dumi-Duminsa Na Baya Na Gaba 0 Kai Tsaye Afirka An Tasa Keyar Mutane 8 Zuwa Gidan Yari Saboda Cogen Jarabawa Afrilu 20, 2016 Abubakar Jinaidu Ma'aikatan kiwon lafiya Rarraba Nuna wa mutane akan Facebook Nuna wa mutane akan Twitter Nuna wa mutane akan Google+ Tura Ga Aboki ta Email An yi karin haske akan sunayen mutanen da aka cafke saboda zarginsu da coge a jarabawar daukan ma’aikatan kiwon lafiya. WASHINGTON, DC — Hukumomin shara’a a jamhuriyar Nijer sun yi karin haske akan sunayen mutanen da aka cafke saboda zarginsu da coge a jarabawar daukan ma’aikatan kiwon lafiya. A wani taron manema labarai da ya kira mai gabatar da kara na Gwamnati Maman Tasiu Isa, ne ya tabbatar da haka gabanin tusa keyar mutane 8 zuwa gidan yari kafin a gurfanar da su gaban kuliya. Yana mai cewa sai da aka bincika takardun sakamako 28,000 aka sami kurakurai dayawa bayan haka mutane dayawa sun kai kara. An samu wasu da basuyi jarabawar ba amma sun samu, an kuma samu wasu da suka yi jarabawar amma basu samu sakamakon kirki ba amma a sauya an basu babbar sakamako saboda haka dole ne a dauki mataki a kasa. Ya kara da cewa kurakurai da aka samu sun isa a soke jarabawar domin bai kamata ba ace an dauki mutanen da basu cancanta ba a kowane irin aika balema ace kiwon lafiyar mutane. An Tasa Keyar Mutane 8 Zuwa Gidan Yari Saboda Cogen Jarabawa - 2'22" (2:22) ▶ 00:00 /2:22 ▶ Shiga Kai Tsaye 128 kbps 384 kbps 32 kbps Pop-out player Related Jihar Neja ta bude sansanin 'yan gudun hijira daga rikicin Boko Haram Kasafin kudi ne zai nuna alkiblar gwamnatin Buhari Gwamnonin da suka tafi China da Buhari sun ce kwalliya ta biya kudin sabulu Tarayyar Turai ta kafa kwamiti da zai inganta shigar da mata harkokin zaman lafiya a arewacin Najeriya Za a Ci Gaba Da Shari’ar Bukola Saraki Har Sai An Kai Karshe ‘Yan Boko Haram Sun Kaiwa Sojojin Najeriya Harin Kwantan, Bauna Gwamnatin Gambia Ta Ce Bata Da Hannu Wajan Kama 'Yan Adawa You might like also Shirin Dare Shirin Dare Yau da Gobe Yau da Gobe Shirin Rana Shirin Rana Shirin Hantsi Shirin Hantsi Shirin Safe Shrin Safe Shirin Dare Shirin Dare Back to top Biyo Mu Shirye-Shirye Shirin Safe Shirin Hantsi Shirin Rana Shirin Dare Yau Da Gobe Taskar VOA VOA Hausa Najeriya Afirka Sauran Duniya Kiwon Lafiya Labarai a Takaice Rumbun Hotuna VOA60 Afirka VOA60 Duniya Bidiyo News in English Musamman Rahoto Sauyin Yanayi Yana Yin Mummunar Illa Ga Muhalli A Kasashenmu USA Votes 2016 Matsalolin Arewacin Najeriya Jini, Hawaye da Fargaba a Daular El-Kanemi Taron Majalisar Dinkin Duniya YALI Fellowship Zaben Najeriya 2015 Shugaba Buhari Zai Ziyarci Shugaba Obama Labarin Soja Cutar Ebola Nelson Mandela 1918-2013 VOA Africa Afaan Oromoo Amharic English Kinyarwanda Kirundi Ndebele Portuguese Shona Somali Swahili Tigrigna Zimbabwe XS SM MD LG