Laraba, Maris 16, 2016 Karfe 13:27
Cikin Sauti
Rumbun Kallo
YouTube
Rumbun Hotuna
Shigo Mu Tattauna A Dandalin Tamaula

    Labarai / Afirka

    Kungiyoyin Adawa A Sudan Ta Kudu Sun Amince Da Shirin Kai Dakarun ‘Yan Adawa 1,370, Juba

    Haka kuma ana sa ran wasu jami’an tsaro za su hade da su bayan an kafa gwamnatin ta hadin guyawa

    Labarai Masu Alaka

    • Shugaban Burundi ya amince ya fara tattaunawa da shugabannin 'yan hamayya - Ban Ki-moon
    • Sakamakon farko farko zaben Nijar sun nuna Mahammdou Issoufou ke kan gaba
    •  Wutar Lantarki Mai Karfin Gaske Tayi Sanadiyar Gobara A Garin Minna
    •  Boko Haram Sun Lalata Rijiyoyin Burtsatse 160 A Madagali
    • Rasha ta yi tur da hare hare kan Syria
    • A Uganda 'yansanda sun sake cafke madugun adawa Kizza Besigye
    •  Zaben Nijar a Kamaru jam'iyyun hamayya sun rungumi kaddara
    Abubakar Jinaidu

    Kungiyoyin adawa da ke tattaunawar samar da zaman lafiya a  babban birnin kasar, don shirin zuwan shugaban ‘yan tawaSudan ta kudu sun amince da shirin kai dakarun ‘yan adawa 1,370 a Juba,yen Riek Machar don kafa gwamnatin gamin gambiza a kasar.

    Wata hukumar sa idon Sudan ta kudu ta fada a wata sanarwa jiya Talata cewa, ana sa ran yan sanda da sojoji da ke goyon bayan ‘yan adawa za su je birnin na Juba ba tare da bata lokaci ba.

    Haka kuma ana sa ran wasu jami’an tsaro za su hade da su bayan an kafa gwamnatin ta hadin guiwa.

    Biyo bayan shekaru 2 da aka kwashe ana yakin basasa a kasar, shugaban ‘yan tawaye Riek Machar da shugaban Sudan ta Kudu Salva Kiir sun rattaba hannu a wata yarjejeniyar kawo zaman lafiya a watan Agustan bara, inda suka amince za su kafa gwamnatin hadin guiwa ta tsawon watanni 30 kafin a yi zabe. Kiir ya nada Machar a matsayin mataimakinsa a makon da ya gabata, wani mataki na farko akan shirin kafa gwamnatin.

    Duk da wannan matakin na kawo hadin kai, an cigaba da fada a wasu sassan Sudan ta Kudu. A cikin shekaru 2 da suka gabata, dubban mutane sun mutu kuma fiye da mjiliyan 2 suka kauracewa muhallansu.

    Ana sa ran sakataren MDD Ban KI-moon zai je Juba ranar Alhamis, inda zai gana da Kiir ya kuma je sansanin MDD inda aka ajiye farar hular da rikicin ya shafa.

     

    Watakila Za A So…

    Shirin Hantsi

    Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma ra’ayoyinku.

    Shrin Safe

    Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki.

    Shirin Dare

    A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.

    Yau da Gobe

    Yau da Gobe

    Shirin Rana

    Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ta duniya, musamman ma dai muhimman abubuwan da suka faru, ko suke faruwa a kusa da ku a wannan rana.

    Fadin Ra'ayi a Wannan dandalin
    Sharhi/Ra'ayi
         
    Babu sharhi ko daya har yanzu a kan wannan dandalin, rubuta guda domin zamowa na farko

    Wasu Labarai na wannan Marubuci

    • Wani Bam Ya Halaka Jami’an Tsaro Uku A Mogadishu
    • Donald Trump Ya Kara Fadada Tazarar Da Ya Baiwa Abokan Hamayyarsa
    • Majalisar Dinkin Duniya Zata Koma Teburin Sulhu Da Bangarorin Syria
    • Ziyarar Jacob Zuma Zai Karfafa Dangantaka Tsakanin Kasashen Biyu
    •  Ministan Watsa Labarai Na Najeriya Lai Mohammed Yayi Tur Da Labarin Batanci Akan VOA
    Karin Labarai

    Sauti

    • Minti 30

      Shirin Hantsi

      Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

    • Minti 30

      Shrin Safe

      Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

    • Minti 30

      Shirin Dare

      A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

    • Minti 30

      Yau da Gobe

      Yau da Gobe

    • Minti 30

      Shirin Rana

      Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

    • 1
    • 2
    • 3
    • 4
    • 5
    Karin Bayani akan Shirya-shirye
    Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
    Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
     
    Karin Bayani akan Shirya-shirye