Laraba, Maris 16, 2016 Karfe 13:20
Cikin Sauti
Rumbun Kallo
YouTube
Rumbun Hotuna
Shigo Mu Tattauna A Dandalin Tamaula

    Labarai / Sauran Duniya

    China Ta Girke Makamai Masu Linzame

    Ma’aikatar tsaron Taiwan tace China ta girka daya daga cikin irin waanan makaman ne akan tsibirin Woody Island

    Woody Island.

    Labarai Masu Alaka

    • Liberia ta nemi taimakon Amurka akan binciken mutuwar Greaves
    •   Mutanen da suka cancanta ne Buhari ke ba mukami- Ibrahim Bello
    •  Matasan Nijar suna taka muhimmiyar rawa a zaben kasar
    •  Jami'ar Amurka dake Yola ta kafa makarantar yara mata tare da ciyar dasu - 3' 22"
    •  Matar Farko Da Ta Kamu Da Zazzabin Lassa A Jihar Ogun Ta Mutu Wata Sabuwa Ta Kamu
    •  Kungiyar Mata Mabiya Masahabar Shi’a Sunyi Zanga Zanga A Kaduna
    •  Talaka Na Ji A Jikinsa Daga Tashin Farashin Kayan Abinci A Najeriya
    Abubakar Jinaidu

     China ta girke wasu makamai masu linzame akan daya daga cikin tsibirran da ake rigima da ita a kansu dake cikin babbar tekun kudancinta, matakin da akace ya tada hankalin makwabtanta.

    Ma’aikatar tsaron Taiwan tace China ta girka daya daga cikin irin waanan makaman ne akan tsibirin Woody Island, wanda bangare ne na rukunin tsibirran Paracel.

    Wasu hotunan da tashar telebijin ta Fox ta nuna, sun gwada wasu jerin makamai biyu masu hancin bindigogi takwas-takwas tareda wata babbar na’urar tantance motsin abubuwan dake cikin sararin samaniya.

    Sai dai kuma Ministan harakokin wajen China, Wang Yi yace wadanan rahotonnin kire-kiren kafofin watsa labaran kasashen Yammacin Turai ne kawai, ba gaskiya bane.

    Fadin Ra'ayi a Wannan dandalin
    Sharhi/Ra'ayi
         
    Babu sharhi ko daya har yanzu a kan wannan dandalin, rubuta guda domin zamowa na farko

    Wasu Labarai na wannan Marubuci

    • Wani Bam Ya Halaka Jami’an Tsaro Uku A Mogadishu
    • Donald Trump Ya Kara Fadada Tazarar Da Ya Baiwa Abokan Hamayyarsa
    • Majalisar Dinkin Duniya Zata Koma Teburin Sulhu Da Bangarorin Syria
    • Ziyarar Jacob Zuma Zai Karfafa Dangantaka Tsakanin Kasashen Biyu
    •  Ministan Watsa Labarai Na Najeriya Lai Mohammed Yayi Tur Da Labarin Batanci Akan VOA
    Karin Labarai

    Sauti

    • Minti 30

      Shirin Hantsi

      Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

    • Minti 30

      Shrin Safe

      Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

    • Minti 30

      Shirin Dare

      A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

    • Minti 30

      Yau da Gobe

      Yau da Gobe

    • Minti 30

      Shirin Rana

      Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

    • 1
    • 2
    • 3
    • 4
    • 5
    Karin Bayani akan Shirya-shirye
    Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
    Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
     
    Karin Bayani akan Shirya-shirye