This version of the page http://www.voahausa.com/a/3556329.html (0.0.0.0) stored by archive.org.ua. It represents a snapshot of the page as of 2016-11-04. The original page over time could change.
VOA60 AFIRKA: NIGER Dakarun Jamhuriyar Nijar Sun Dakile Harin Da Aka Kai a Wani Gidan Yari

Accessibility links

  • Koma Ga Cikakken Labari
  • Koma Ga Babbar Kofa
  • Koma Ga Bincike
Harsuna

VOA60 Afirka

VOA60 AFIRKA: NIGER Dakarun Jamhuriyar Nijar Sun Dakile Harin Da Aka Kai a Wani Gidan Yari

  • Abdoulaziz Adili Toro

  • Nuna wa mutane akan Facebook
  • Nuna wa mutane akan Twitter
  • Nuna wa mutane akan Google+
  • Tura Ga Aboki ta Email

Dakarun Jamhuriyar Nijar sun dakile harin da aka kai a wani gidan yari da ke dauke da mayakan jihadin arewaci Mali da na Boko Haram, inda aka harbe wani dan bindiga da ya yi kokarin sake fursunoni.

Related

  • VOA60 Duniya

    VOA60 DUNIYA: FRANCE Dubban Masu Zanga-Zanga Sun Yi Tattaki A Birnin Paris Don Neman A Soke Dokar Da Ta Yarda Da Auren Jinsi Daya

  • VOA60 Afirka

    VOA60 AFIRKA: NIGERIA ‘Yan Mata 21 Cikin Sama Da 200 Da Aka Sace Sun Sake Haduwa Da ‘Yan Uwansu

  • VOA60 Duniya

    VOA60 DUNIYA: JORDAN Masu Zanga Zanga Sun Yi Gangami Don Nuna Rashin Amincewarsu Kan Wata Yarjejeniyar Cinikayyar Iskar Gas

  • VOA60 Afirka

    VOA60 AFIRKA: NIGERIA Wata Kungiya Mai Fafutukar Ganin An Sako ‘Yan Matan Chibok, Ta Na Barka Da Aka Sako Wasu 21

  • VOA60 Afirka

    VOA60 AFIRKA: NIGERIA Kungiyar Boko Haram Ta Sake ‘Yan Mata 21 Daga Cikin 276 Da Su Ka Sace Su Tun Watan Afrilun Shekarar 2014

  • Duniya

    VOA60 DUNIYA: USA Wasu Mata Sun Zargi Dan Takarar Shugaban Kasa Donald Trump Na Jam’iyyar Republican Da Neman Yin Lalata Dasu

  • VOA60 Afirka

    VOA60 AFIRKA: ETHIOPIA Gwamnati Ta Ce Tana Yin Sauyi Ga Tsarin Zaben Kasar Wanda Ya Danne ‘Yan Adawa

  • VOA60 Duniya

    VOA60 DUNIYA: IRAQ Dubban Musulmi ‘Yan Shi’a Sanye Da Bakaken Kaya Sun Yi Tururuwa Zuwa Karbala Da Ke Iraqi Domin Fara Bikin Ashura

Episodes

  • Nuwamba 03, 2016

    VOA60 AFIRKA: SOUTH SUDAN Kenya Zata Janye Dakarunta Na Wanzar Da Zaman Lafiya Karkashin Majalisar Dinkin Duniya A Sudan Ta Kudu

  • Nuwamba 02, 2016

    VOA60 AFIRKA: BENIN An Kama Shaharan Dan Kasuwan Dake Kuma Yin Siyasa, Sebastian Ajavon

  • Nuwamba 01, 2016

    VOA60 AFRIKA: KENYA Shugaban Kenya Uhuru Kenyatta Da Takwaransa Na Tanzania John Magufuli Sun Gana

  • Oktoba 31, 2016

    VOA60 AFRIKA: LIBYA Sakataren Harkokin Wajen Amurka John Kerry Ya Dana Da Firayin Ministan Kasar Libiya Fayez Seraj

  • Oktoba 29, 2016

    VOA60 AFIRKA: KENYA An Bindige Aka Kashe Wani Mutun Dake Da Wuka A Hannu Bayan Da Ya Far Ma Wani Dan Sanda Ya Raunata Shi

  • Oktoba 27, 2016

    VOA60 AFIRKA: SOUTH SUDAN Hukumar Tallafawa Yara Ta UNICEF Ta Kulla Yarjejeniyar Sakin Yara Sojoji 145

See all episodes

See TV Programs See Radio Programs

Show comments

You might like also

  • Bidiyo

    Zaben Amurka 2016: Matsayin 'Yan Takara

  • VOA60 Afirka

    VOA60 AFIRKA: SOUTH SUDAN Kenya Zata Janye Dakarunta Na Wanzar Da Zaman Lafiya Karkashin Majalisar Dinkin Duniya A Sudan Ta Kudu

  • VOA60 Duniya

    VO60 DUNIYA: AUSTRALIA 'Yan Sanda Sun Kama Wani Mutum Da Ake Zargin Cewa Yayi Yaki Da Mayakan Sakai A Syria

  • Bidiyo

    Bikin Baje Koli A Jos Jihar Filato

  • VOA60 Afirka

    VOA60 AFIRKA: BENIN An Kama Shaharan Dan Kasuwan Dake Kuma Yin Siyasa, Sebastian Ajavon

  • VOA60 Duniya

    VOA60 DUNIYA: VIETNAM Firai Ministan Vietnam Ya Bukaci a Yi Bincike Da Kuma Hukumta Wadandda Suka Kaucewa Ka’ida Kiyaye Lafiya

Back to top
XS
SM
MD
LG