This version of the page http://www.voahausa.com/a/3408185.html (0.0.0.0) stored by archive.org.ua. It represents a snapshot of the page as of 2016-07-27. The original page over time could change.
Zaben Sabon Shugaban Hukumar Raya Kasashen Afrika Babban Kalubale

Accessibility links

  • Koma Ga Cikakken Labari
  • Koma Ga Babbar Kofa
  • Koma Ga Bincike
Harsuna
Afirka

Zaben Sabon Shugaban Hukumar Raya Kasashen Afrika Babban Kalubale

  • Abubakar Jinaidu

  • Nuna wa mutane akan Facebook
  • Nuna wa mutane akan Twitter
  • Nuna wa mutane akan Google+
  • Tura Ga Aboki ta Email

Izuwa yanzu akwai mutane ukku dake kwadayin darewa kan kujerar shugabancin

An lura da cewa yayinda shugabannin kasashen Afirka ke harramar tashi zuwa Kigali, babban birnin Rwanda, don fara taron kolinsu na wannan shekara, babban kalubalen dake gabansu shine zaben sabon shugaban Hukumar Raya Kasashen na Afrika.

Maccen dake rike da wannan mukamin a yanzu, Madam Nkosazana Dlamini Zuma ta Afirka ta Kudu, zata kamalla wa’adinta na shekarar hudu, ta sauka.

Izuwa yanzu akwai mutane ukku dake kwadayin darewa kan kujerar shugabancin Hukumar, wadanda biyu daga cikinsu ministocin harakUgandokin waje ne, daya daga Bostwana, na biyun kuma daga Equatorial Guinea. Na ukkun wani tsohon mataimakin shugaban kasar Uganda ne.

Ko bayan shugaban Hukumar. Taron zai bukaci ya zabi sabon mataimakin shugaban da kuma kwamishinoni har guda takwas.

Related

  • Ministan Harkokin Cikin Gida Na Iraqi Ya Bada Sanarwar Yin Murabus

  • Wakilan Jam’iyar Republican A Majalisar Amurka Sun Fusata Akan Batun Hilary Clinton

  • An Yankewa Oscar Pistorius Hukuncin Daurin Shekaru Shidda

  • An Dora Laifin Harin Da Aka Kaiwa Iraqi Akan 'Yan Siyasa, Jami’an Tsaro Da Ma’aikatar Jakadanci

  • Bama Bamai Sun Tashi

  • Sarkin Musulmi Ya Maida Hankali Akan Tsaro A Sakon Sallah

  • 'Yan Kato da Gora Na Fatan Zasu Zama Sojoji Bayan An Murkushe Boko Haram

You might like also

  • Shirin Dare

    Shirin Dare

  • Yau da Gobe

    Yau da Gobe

  • Shirin Rana

    Shirin Rana

  • Shirin Hantsi

    Shirin Hantsi

  • Shirin Safe

    Shirin Safe

  • Shirin Dare

    Shirin Dare

Show comments

Back to top
XS
SM
MD
LG