This version of the page http://www.voahausa.com/a/3406703.html (0.0.0.0) stored by archive.org.ua. It represents a snapshot of the page as of 2016-07-18. The original page over time could change.
Wakilan Jam’iyar Republican A Majalisar Amurka Sun Fusata Akan Batun Hilary Clinton

Accessibility links

  • Koma Ga Cikakken Labari
  • Koma Ga Babbar Kofa
  • Koma Ga Bincike
Harsuna
Sauran Duniya

Wakilan Jam’iyar Republican A Majalisar Amurka Sun Fusata Akan Batun Hilary Clinton

  • Abubakar Jinaidu

James Comey

  • Nuna wa mutane akan Facebook
  • Nuna wa mutane akan Twitter
  • Nuna wa mutane akan Google+
  • Tura Ga Aboki ta Email

Gobe Alhamis idan Allah ya kaimu za’a yiwa daraktan FBI Mr Carney tambayoyi a Majalisa

Wakilan jam’iyar Republican a Majalisar wakilan Amurka da suka fusata, suna shirin yiwa direktan hukumar binciken aikata laifuffuka ta Amirka FBI James Carney tambayoyi masu tsanani gobe Alhamis akan shawarar daya yanke, cewa ba zai bada shawarar a caji tsohuwar sakatariyar harkokin wajen Amirka Hillary Clinton da aikata laifi ba, a saboda amfani da akwatin sakonin radin kanta wajen gudanar da harkokin gwamnati a lokacinda take mukamin sakatariyar harkokin waje.

A yayinda gobe Alhamis idan Allah ya kaimu za’a yiwa Mr Carney tambayoyi, an shirya a makon gobe idan Allah ya kaimu, yan Majalisar zasu yiwa Atoni Janaral Lorreta Lynch tambayoyi akan wannan batu.

Kakakin Majalisar wakilai Paul Ryan yace tana yiwuwa an nunawa Hillary Clinton gata a binciken da hukumar FBI ta yi mata.

Yace shi yana ganin an nuna so kai ko kuma an nuna mata gata. Mr Ryan yace ya kamata jama’a su san yadda ko kuma abinda yasa direktan na hukumar FBI ya yanke wanna shawara.

Related

  • Sabon Tsarin Biyan Ma’aikata Rabin Albashinsu A Jihar Niger Bai Samu Karbuwa Ba

  • An Dauki Tsauraran Matakan Tsaro A Jihar Plateau

  • Me Ya Sa Ake Ganin Wata A Lokuta Daban Daban A Sassan Duniya?

  • An Kai Hare-haren Kunar Bakin Wake Saudiya

  • Jiya Amurka Ta Cika Shekaru 240 da Ballewa daga Mulkin Birtaniya

  • Gobe Laraba Ce Ranar Sallah- Sarkin Muslmi

  • A Karon Farko A Borno Jama'a Zasu Yi Bikin Sallah da Walwala

You might like also

  • Sauran Duniya

    An Sake Kaiwa 'Yan Sanda Sabon Harin Da Ya Kashe Uku a Jihar Louisiana Ta Amurka

  • Sauran Duniya

    Sabbin Alkalumma Na Nuna Damuwar Amurkawa Game Da Wariya a Siyasar Kasar

  • Najeriya

    Shettima Ya Yabawa Ziyarar Sabon Sifeton ‘Yan Sandan Najeriya Zuwa Jihar Borno

  • Afirka

    Ba Tabbacin Kasashen Afirka Za Ta Yi Batun Sudan Ta Kudu a Taronsu Na 27

  • Afirka

    Hukumar Zaben Ghana Tace Ba Gaskiya Ace Ba Su Shiryawa Zabe Ba

  • Sauran Duniya

    Trump Ya Bayyana a Karon Farko Tare Da Pence a Matsayin Mataimakinsa

Show comments

Back to top
XS
SM
MD
LG