Jumma’a, Afrilu 08, 2016 Karfe 03:52
Cikin Sauti
Rumbun Kallo
YouTube
Rumbun Hotuna
Shigo Mu Tattauna A Dandalin Tamaula

    •  Shugaba Buhari ya kammala shirin kai ziyara China

      Shugaba Buhari zai kai ziyara kasar China inda ake kyautata zato zai gabatar da bukatu domin a yi hadin gwuiwa da kasar ta China.

    •  Jiya Shugaba Buhari ya karbi cikakken bayani akan kasafin kudi

      Saboda an samu 'yar matsala lokacin da shugaban kasa ya gabatar da kasafin kudin bana inda wasu da ba'a sansu ba suka canza wadda ya mikawa majalisa da wata daban, shugaban ya sha alwashin kin sa hannu a kasafin har sai ya tantance abun dake cikinsa.

    •  APC A Jihar Nasarawa Ta Fara Daukar Matakan Sasanta Yan Majalisun Jihar

      Jam’iyyar APC a jihar Nasarawa tace ta fara daukan matakan sasanta bangarori biyu na majalisar dokokin jihar, bayan wata hatsaniya da ta kai ga baiwa hammata iska a majalisar.

    •  Hukumar Lafiya Ta Duniya Na Tunawa Da Cutar Sukari A Duniya

      Wani kiyasi da hukumar lafiya ta duniya WHO ta fitar ya nuna cewar akwai mutane Miliyan 346, dake dauke da cutar sukari a fadin duniya.

    •  Karancin Man Fetur A Najeriya, Yan Bunburutu Na Cin Kasuwarsu Babu Babbaka

      An dai kwashe kusan makonni biyu ana fama da karancin Mai a Najeriya, wanda ya zowa mutane a bazata.

    previous
    • 1
    • 2
    • 3
    • 4
    • 5
    next
    Karin bayani akan Najeriya
    •  Batun Yanke Hukuncin Kisa A Najeriya
    •  A Adamawa jam'iyyun adawa sun garzaya kotu akan 'yancin kananan hukumomi
    •  Gobara ta barke a dakin hutawar matafiya na filin jiragin sama dake Gombe
    • Gwamnan Borno yace jihar ta yi hasara nera biliyan tara sanadiyar rikicin Boko Haram
    • Sanatocin dake goyon bayan Bukola Saraki sun lashi takobin kareshi

    Yau Da Gobe:Uwargidan Shugaban Kasar Najeriya


    Agogon Daliban Chibok

    Yawan lokacin da ya wuce tun daga
    ranar da aka sace ‘yan matan Chibok.

    Karin Bayani akan Daliban Chibok

    Bidiyo

    Your JavaScript is turned off or you have an old version of Adobe's Flash Player. Get the latest Flash player.
    VOA HAUSA TV: USA Bayanin Mataimakiyar Sakataren Harkokin Wajen Amurka Mai Kula da Harkokin Afirka Linda Thomas-Greenfield, Afrilu 06, 2016i
    ▶ || 0:00:00
    ... ⇱  
    • 270p / 2.0MB
    • 360p / 3.0MB
    • 720p / 7.0MB
     
     
    X
    Abdoulaziz Adili Toro
    06.04.2016 15:03
    Bayanin Mataimakiyar Sakataren Harkokin Wajen Amurka mai kula da harkokin Afirka Linda Thomas-Greenfield game da yaki da 'yan ta'addan Boko Haram a Najeriya.

    VOA HAUSA TV: USA Bayanin Mataimakiyar Sakataren Harkokin Wajen Amurka Mai Kula da Harkokin Afirka Linda Thomas-Greenfield, Afrilu 06, 2016

    Bayanin Mataimakiyar Sakataren Harkokin Wajen Amurka mai kula da harkokin Afirka Linda Thomas-Greenfield game da yaki da 'yan ta'addan Boko Haram a Najeriya.

    Kayan Hotuna da Sauti Masu Alaqa

    Karin bayani akan bidiyo

    Rumbun Hotuna

    Your JavaScript is turned off or you have an old version of Adobe's Flash Player. Get the latest Flash player.
    • Wata mace tana wucewa jikin wani allon dake gargadi game da gurbacewar kasa a yankin al'ummar Ogale dake Niger Delta mai arzikin man fetur, 9 Maris 2016.
    •   Gurbacewar kasa a yankin al'ummar Ogale dake Niger Delta mai arzikin man fetur, 9 Maris 2016.
    • Wani muyum tsaye jikin wani allon dake gargadi game da gurbacewar kasa a yankin al'ummar Ogale dake Niger Delta mai arzikin man fetur, 9 Maris 2016.
    • Wata yarinya tsaye jikin famfon da aka hana dibar ruwa a saboda gurbacewar kasa a yankin al'ummar Ogale dake Niger Delta mai arzikin man fetur, 9 Maris 2016.
    • Wani allon dake gargadi game da gurbacewar kasa a yankin al'ummar Ogale dake Niger Delta mai arzikin man fetur, 9 Maris 2016.
    < ▶ || > 1/5
    ... ⇱   Disable Captions Enable Captions

    Al'ummar Ogale na Jihar Rivers Sun Shigar Da Karar Kamfanin Mai Na Shell A London

    Karin bayani akan Rumbun Hotuna

    Najeriya

     Shugaba Buhari ya kammala shirin kai ziyara China

     Jiya Shugaba Buhari ya karbi cikakken bayani akan kasafin kudi

     APC A Jihar Nasarawa Ta Fara Daukar Matakan Sasanta Yan Majalisun Jihar

    Karin bayani akan Najeriya

    Afirka

     'Yan majalisa 53 daga bangaren adawa sun ki shiga zaman majalisar Nijar

    A Libya gwamnatin 'yan tawaye ta lashe amanta

    A Ghana kungiyar rajin kare zabe ta bukaci a sabunta rajistan zaben

    Karin bayani akan Afirka

    Sauran Duniya

    Tarayyar Turai ba zata bari 'yan gudun hijira su nemi dawowa daga Turkiya ba

    Amurka zata fara yakar cutar Zika domin dakile yaduwarta

    Trump na adawa da gina karamin kamfanin Ford a kasar Mexico

    Karin Bayani akan Sauran Duniya

    Kiwon Lafiya

     JUMMAI ALI: Health Magazine, Afirilu 01, 2016

     JUMMAI ALI: Health Magazine, Maris 25, 2016

     JUMMAI ALI: Health Magazine, Maris 18, 2016

    Karin bayani akan Kiwon Lafiya

    VOA60 Afirka

    Your JavaScript is turned off or you have an old version of Adobe's Flash Player. Get the latest Flash player.
    VOA60 AFIRKA: Shugaban Kasar Kenya Ya Gana Da Angela Merkel, Afrilu 07, 2016i
    ▶ || 0:00:00
    ... ⇱  
    • 270p / 2.0MB
    • 360p / 4.0MB
    • 480p / 8.0MB
     
     
    X
    07.04.2016 19:43

    VOA60 AFIRKA: Shugaban Kasar Kenya Ya Gana Da Angela Merkel, Afrilu 07, 2016

    Karin bayani akan VOA60 Afirka

    VOA60 Duniya

    Your JavaScript is turned off or you have an old version of Adobe's Flash Player. Get the latest Flash player.
    VOA60 DUNIYA: Shugabar Kasar Jamus Ta Halarci Taron Kolin Faransa Da Jamus, Afrilu 07, 2016i
    ▶ || 0:00:00
    ... ⇱  
    • 270p / 2.0MB
    • 360p / 4.0MB
    • 480p / 8.0MB
     
     
    X
    07.04.2016 19:10

    VOA60 DUNIYA: Shugabar Kasar Jamus Ta Halarci Taron Kolin Faransa Da Jamus, Afrilu 07, 2016

    Karin bayani akan VOA60 Duniya

    Sauti

    • Minti 30

      Shirin Dare

      A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

    • Minti 30

      Yau da Gobe

      Yau da Gobe

    • Minti 30

      Shirin Rana

      Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

    • Minti 30

      Shirin Hantsi

      Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

    • Minti 30

      Shirin Safe

      Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

    • 1
    • 2
    • 3
    • 4
    • 5
    Karin Bayani akan Shirya-shirye
    Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
    Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
     
    Karin Bayani akan Shirya-shirye

    Ɓatar Ɓakatantan Baƙin Hauren Afirka

    Karin Bayani akan Ɓatar Ɓakatantan Baƙin Hauren Afirka>>

    Rahoto Na Musamman

     

     

    Karin bayani akan Rahoto Na Musamman

    Yau Da Gobe!

    Shirye-shirye

    SALIHU GARBA: Da Rashin Tayi, Afirilu 04, 2016

     IBRAHIM ALFA AHMED: Ciki da Gaskiya, Afirilu 04, 2016

    IBRAHIM GARBA: Mu Tattauna, Afirilu 02, 2016

     HALIMA DJIMRAO: Noma, March 29, 2016

    Karin bayani akan Shirye-shirye

    Jini, Hawaye da Fargaba a Daular El-Kanemi: Rahoto na Musamman a Kan Boko Haram

    Matsa nan domin ganin cikakken bidiyo na wannan daliba.

    Karin Bayani akan Jini, Hawaye da Fargaba a Daular El-Kanemi

    Saukewa don Android >>

    Saukewa don iOS >>

    Babu Wayar Zamani?
    Babu Matsala!
    Bude wannan shafi domin sauko da app din VOA kyauta akan wayarku.