Jumma’a, Afrilu 08, 2016 Karfe 05:31
Cikin Sauti
Rumbun Kallo
YouTube
Rumbun Hotuna
Shigo Mu Tattauna A Dandalin Tamaula

    Labarai / Sauran Duniya

    Sudan Ta Kudu Ce Kasar Da Shugaban FIFA Ya Fara Ziyarta A Afirka

    Infantiano ya gana da shugaban kasar Sudan ta kudu Salva Kiir

    Labarai Masu Alaka

    • Najeriya na bin kamfanin man fetur NNPC dala biliyan ashirin da biyar
    • An Gargadi Bangarorin Siyasar Nijar Dasu Bi Hanyoyin Sulhu
    •  Amurka Da Kasar Kamaru Sun Rattaba Hannu Akan Yarjejeniyar Tsaro
    •  Shugaban Nijar ya yiwa 'yan adawa tayin shiga sabuwar gwamnatin da zai kafa
    • Dan Takararar Jamiyyar Republican Donald Trump Ya Lashe Zaben Arizona Da Duka Wakilai 58
    •  Majalisun dokokin tarayyar Najeriya sun rage kasafin kudin bana
    • Kawar da kungiyar ISIS shi ne kan gaba - Barack Obama
    Abubakar Jinaidu

    Sabon shugaban hukumar FIFA Gianni Infantino ya zabi Sudan ta kudu a matsayin kasa ta fari da zai fara zuwa a Afrika biyo bayan zaben sa da aka yi makonni 3 da suka gabata.

    Gianni ya fadawa manema labarai a Juba jiya laraba cewa zai yi aiki da hukumar kwallon kafar Sudan ta kudu don daga martabar kwallon kafa a kasar. Haka kuma ya hallarci wasan da Sudan ta kudu ta yi da Janhuriyar Benin inda Benin ta tashi da ci 2 itaka kuma Sudan ta kuda ta sami daya.

    Infantiano ya gana da shugaban kasar Sudan ta kudu Salva Kiir a lokacin da ya isa Juba, Infantiano ya ce su biyun sun tattauna akan yanayin wasn kwallon kafa a kasar da ke kan gwagwarmaya.

     

    Fadin Ra'ayi a Wannan dandalin
    Sharhi/Ra'ayi
         
    Babu sharhi ko daya har yanzu a kan wannan dandalin, rubuta guda domin zamowa na farko

    Wasu Labarai na wannan Marubuci

    • Yau Ake Jefa Kuri'ar Anincewa Ko Akasi Akan Cinikayya Da Ukraine
    • Cruz Ya Doke Donald Trump Ya Samu Kashi 48 Shi Kuwa Trump Ya Samu Kashi 35
    • Kungiyar Tarayyar Turai Tace Ba Zata Bada Kai Bori Ya Hau Ba
    • Rikicin Sudan Ta Kudu Ya Taimaka Wajen Raguwar Samun Albarkatun Noma
    •  Kama Manyan ‘Yan Boko Haram Ne Nasara Ko Ceto Garuruwa da Dazuzzuka
    Karin Labarai

    Sauti

    • Minti 30

      Shirin Dare

      A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

    • Minti 30

      Yau da Gobe

      Yau da Gobe

    • Minti 30

      Shirin Rana

      Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

    • Minti 30

      Shirin Hantsi

      Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

    • Minti 30

      Shirin Safe

      Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

    • 1
    • 2
    • 3
    • 4
    • 5
    Karin Bayani akan Shirya-shirye
    Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
    Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
     
    Karin Bayani akan Shirya-shirye