Laraba, Maris 16, 2016 Karfe 13:09
Cikin Sauti
Rumbun Kallo
YouTube
Rumbun Hotuna
Shigo Mu Tattauna A Dandalin Tamaula

    Labarai / Najeriya

    Ana Ci gaba Da Kada Kuri’u a Zaben Jamhuriyar Nijar a Cikin Kwanciyar Hankali

    Da misalin karfe goma na safe ne shugaban jamhuriyar ta Nijar Muhammadou Issoufou, ya isa wajen jefa kuri’a

    Labarai Masu Alaka

    • Musuveni Ya Lashe Zaben Uganda
    •  Yadda ‘Yan Takarar Nijar Suka Rufe Yakin Neman Zabensu A Jiya Juma’a
    •  Taron Tattaunawa Game Da Zaben Jamhuriyar Nijar
    • Papa Roma da Trump sun shiga takunsaka
    •  Sule Lamido ya kare zaben Modu Sherif a matsayin shugaban PDP
    •  Yau jajiberen zabe za'a kawo karshen gangamin siyasa a kasar Nijar
    •  'Yan Nijar mazauna arewa maso gabashin Najeriya sun tafi kasarsu yin zabe

    Rumbun Kallo

    Bidiyo

    Shirin Karfe 9:30 Na Dare Agogon Najeriya Da Nijar Akan Zaben Nijar

    Abubakar Jinaidu

    Ana ci gaba da kada kuri’u a zaben jamhuriyar Nijar a cikin kwanciyar hankali koda yake an dan sami jinkiri a wurare da dama saboda rashin isar kayan aiki da wuri.

    Da misalin karfe goma na safe ne shugaban jamhuriyar ta Nijar Muhammadou Issoufou, ya isa wajen jefa kuri’a, daga nan sai shuigaba Issoufou Muhammadou yayi ‘yar takaitacen jawabi inda yayi kira ga ‘yan kasa dasu tabbatar da cewa an gudanar da zaben cikin kwanciyar hankali.na mai cewa kowa ya zabe abinda yaga cewa yafi dace wag a kasar.

    Itama jakadiyar Amurka a jamhuriyar Nijar, Eunice, ta saga dan gani da ido yadda ake gudanar da zaben tace a yanzu komai na gudana cikin tsari masamman na wannan mazabar koda yake an dan yi jinkiri wurin fara kada kuri’a na dan lokaci.

    Ana Ci gaba Da Kada Kuri’u a Zaben Jamhuriyar Nijar a Cikin Kwanciyar Hankali -2'46"
    Ana Ci gaba Da Kada Kuri’u a Zaben Jamhuriyar Nijar a Cikin Kwanciyar Hankali -2'46"i
    ▶ || 0:00:00
    ... ⇱  
    • MP3 - 2.5MB
    • none - 5.1MB
    • MP3 - 652.3kB
     
     
    X

     

     

    Watakila Za A So…

    Shirin Hantsi

    Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma ra’ayoyinku.

    Shrin Safe

    Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki.

    Shirin Dare

    A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.

    Yau da Gobe

    Yau da Gobe

    Shirin Rana

    Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ta duniya, musamman ma dai muhimman abubuwan da suka faru, ko suke faruwa a kusa da ku a wannan rana.

    Fadin Ra'ayi a Wannan dandalin
    Sharhi/Ra'ayi
         
    Babu sharhi ko daya har yanzu a kan wannan dandalin, rubuta guda domin zamowa na farko

    Wasu Labarai na wannan Marubuci

    • Wani Bam Ya Halaka Jami’an Tsaro Uku A Mogadishu
    • Donald Trump Ya Kara Fadada Tazarar Da Ya Baiwa Abokan Hamayyarsa
    • Majalisar Dinkin Duniya Zata Koma Teburin Sulhu Da Bangarorin Syria
    • Ziyarar Jacob Zuma Zai Karfafa Dangantaka Tsakanin Kasashen Biyu
    •  Ministan Watsa Labarai Na Najeriya Lai Mohammed Yayi Tur Da Labarin Batanci Akan VOA
    Karin Labarai

    Sauti

    • Minti 30

      Shirin Hantsi

      Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

    • Minti 30

      Shrin Safe

      Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

    • Minti 30

      Shirin Dare

      A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

    • Minti 30

      Yau da Gobe

      Yau da Gobe

    • Minti 30

      Shirin Rana

      Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

    • 1
    • 2
    • 3
    • 4
    • 5
    Karin Bayani akan Shirya-shirye
    Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
    Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
     
    Karin Bayani akan Shirya-shirye