Laraba, Maris 16, 2016 Karfe 13:40
Cikin Sauti
Rumbun Kallo
YouTube
Rumbun Hotuna
Shigo Mu Tattauna A Dandalin Tamaula

    Labarai / Afirka

    Ana Dauki-Ba-Dadi Da 'Yan Bindiga A Ouagadougou

    Hotel Splendid in Ouagadougou

    Labarai Masu Alaka

    •  Najeriya za ta Cigaba da bin Tafarkin Demokradiyya- inji Shugaba Buhari
    • Africa Looks for Help to Implement Climate Agreement
    • Rwanda Sets Date for Referendum to Extend Presidential Term Limit
    • Amurka Ta Taya Kasar Burkina Faso Murna Kan Zaben Shugaban Kasa
    Ibrahim Alfa Ahmed

    Ana can ana dauki-ba-dadi a tsakanin jami'an tsaro da wasu 'yan bindigar da suka kai farmaki kan wasu hoterl hotel a Ouagdougou, babban birnin kasar Burkina Faso.

    Wani wakilin sashen Faransanci na VOA ya ce akwai 'yan bindiga su akalla uku da suka kai farmaki kan hotel mai suna Splednid a birnin na Ouagadougou yanzu haka. 'Yan kasashen waje da dama su na zama a wannan hotel din.

    A yankin arewacin kasar ma, an kai wani farmaki yau jumma'a a kan wasu jami'an tsaro dake aikin sintiri.

    A kasance da VOA domin jin karin bayani.

    Watakila Za A So…

    Shirin Hantsi

    Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da sharhin jaridu kama daga Najeriya zuwa Nijar har Ghana, da kuma ra’ayoyinku.

    Shrin Safe

    Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki.

    Shirin Dare

    A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu kan bude muku layuka domin ku bugo ku bayyana mana ra’ayoyinku kan batutuwan da suka fi muhimmanci a wannan rana, ko kuma wadanda ke ci muku tuwo a kwarya.

    Yau da Gobe

    Yau da Gobe

    Shirin Rana

    Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai da dumi-duminsu daga kowace kusurwa ta duniya, musamman ma dai muhimman abubuwan da suka faru, ko suke faruwa a kusa da ku a wannan rana.

    An rufe wannan dandalin
    Sharhi/Ra'ayi
         
    Babu sharhi ko daya har yanzu a kan wannan dandalin, rubuta guda domin zamowa na farko

    Wasu Labarai na wannan Marubuci

    •  Za A Kai Hama Amadou Jinya A Kasar Waje
    •  Lauyan Hama Amadou Yayi Watsi Da Matsayin Kotu Na Kin Sakin Dan Takarar Yanzu
    •  Wasu Zaratan Sojoji Da Ake Kira Strike Group Team B A Karkashin Shiyya Ta 7 Sun Gano Inda Ake Harhada Bama-Bamai A Kumshe
    •  Jerin Hotuna: Sojojin Nijar Na Yakar Boko Haram A Yankin Diffa
    •  Macizai, Musamman Mesa da Gamsheka, Sun Addabi Al'ummar Bangkok A Kasar Thailand
    Karin Labarai

    Sauti

    • Minti 30

      Shirin Hantsi

      Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku...

    • Minti 30

      Shrin Safe

      Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da...

    • Minti 30

      Shirin Dare

      A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na...

    • Minti 30

      Yau da Gobe

      Yau da Gobe

    • Minti 30

      Shirin Rana

      Da karfe 4 na yamma agogon Najeriya da Nijar zaku iya jin rahotanni da labarai...

    • 1
    • 2
    • 3
    • 4
    • 5
    Karin Bayani akan Shirya-shirye
    Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +12022052655
    Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +12022059942.
     
    Karin Bayani akan Shirya-shirye