Asabar, Agusta 02, 2014 Karfe 11:36
Cikin Sauti
Rumbun Kallo
 Shirin Safe
 Shirin Hantsi
 Shirin Rana
 Shirin Dare
 Mu Tattauna
Shirye-Shirye
Mitoci

YouTube
Rumbun Hotuna
Shigo Mu Tattauna A Dandalin Tamaula

Najeriya

Tsagera Sun Kai Hari Kan Kolejin Gwamnati Ta Buni Yadi - Sun Kashe Dalibai Da Dama

Har yanzu ba a san adadin wadanda suka mutu ba a lokacin da 'yan bindigar da ake jin 'yan Boko Haram ne suka kai farmaki kan kolejhin gwamnati ta Buni Yadi

Wani dan sanda yana duba gine gine da ababan hawa da kuma makamai bayan harin da kungiyar Boko Haram ta kai a Damaturu ranar 25 da 25 ga watan Oktoba. An dauki hotunan ranar 28 ga watan Oktoba, 2013.

Rumbun Kallo

Rumbun Hotuna

Harin Asuba Akan Kwalejin Gwamnatin Tarayya a Garin Buni Yadi a jihar Yobe Fabrairu 25, 2014

Ibrahim Alfa Ahmed
Rahotannin dake fitowa daga yankin arewa maso gabashin Najeriya sun ce 'yan bindigar da ake kyautata zaton 'yan Boko Haram ne sun kai farmaki kan kolejin gwamnati dake Buni Yadi a yankin karamar hukumar Gujba a jihar Yobe.

Hukumomi sun tabbatar da abkuwar hakan, sun kuma ce yanzun nan ake ciro gawarwakin wadanda suka mutu, don haka babu adadi na wadanda suka rasa rayukansu ya zuwa yanzun.

Wasu daliban da dama sun samu tserewa.
An rufe wannan dandalin
Sharhi/Ra'ayi
     
Babu sharhi ko daya har yanzu a kan wannan dandalin, rubuta guda domin zamowa na farko

Wasu Labarai na wannan Marubuci

  • Bam Ya Tashi a Abuja Dazun Nan
  • An Nada Sunusi Lamido Sunusi a Zaman Sabon Sarkin Kano
  • Kasashe 4 Suka Yi Alkawarin Taimakawa Najeriya
  •  Sojoji da 'Yan Gora da Jama'ar Gari Sun Fatattaki Maharan Boko Haram Daga Maiduguri
  •  Harbe-Harbe da Fashe-Fashen Bama Bamai a Maiduguri Jihar Borno
Karin Labarai

Rediyo/Sauti

Lambobin bayyana ra'ayoyi a shirinmu na dare: +1-202-619-0548 ko kuma +1-202-619-0551.
Lambar kira don bayyana ra'ayi ko yaushe ake so: +1-202-205-9942.
 

Shirin Safe        MP3

Shirin Hantsi    MP3

Shirin Rana       MP3

Shirin Dare       MP3

Mu Tattauna       MP3

Wadanda Aka Fi Dubawa
  1. Sojoji Sun Kashe Dan Sheikh Ibrahim Zakzaky da Wasu Mutane 10 a Zaria
  2.  Janaral Buhari Ya Kara Haske Akan Harin da Aka Kai Masa
  3. Bom ya Tashi Bayan Rufe Tafsirin Sheikh Dahiru Usman Bauchi
  4. Ramuwar Azumi Akan Wanda Bai Fara Da Jama'a Ba Bayan Ganin Watan Ramadan
  5.  Janaral Babangida Yayi Allawadai da Harin da Aka Kai Kan Janaral Buhari
Most Discussed
Babu wani abu
Most Listened
  1.  Wakokin Shata, Sardauna, Vol. 2 - 6'56"
  2.  Wakokin Shata, Salihu Mai Kankan - 2'47"
  3.  Wakokin Shata, Jama'a Duka - 2'59"
  4.  Janaral Babangida Yayi Allawadai da Harin da Aka Kai Kan Janaral Buhari - 3'11"
  5.  Janaral Buhari Ya Kara Haske Akan Harin da Aka Kai Masa - 11'06"